About Us
MANUFA
Manufa da Burinmu shine kasancewa a sahun gaba wajen samar da sahihan labarai da dumi-duminsu ga al’ummar da suke amfani da harshen Hausa a ko ina suke a fadin duniya.
FATA
Fatanmu shine kasancewa a sahun gaba wajen wallafa sahihan labarai da fadakarwa a kan kiwon lafiya da kuma habaƙa kasuwanci cikin harshen Hausa.