Labarai
-
Laporta yayi murabus daga shugabancin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona.
Shugaban ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Joan Laporta, yayi murabus daga mukamin sa. A wata sanarwar da ƙungiyar ta fitar…
Read More » -
CAF za ta ɗage gasar AFCON na 2027
Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) na duba yiwuwar ɗage Gasar Kofin Nahiyar Afirka da aka shirya gabatarwa a shekarar…
Read More » -
FIFA za tayi hukunci kan korafin da Najeriya ta shigar akan DR Congo.
Ana sa ran a cikin wata mai zuwa na Fabrairu, hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya za ta yanke hukunci akan…
Read More » -
FIFA ta fidda jadawalin matsayin ƙasashen duniya a ƙwallon ƙafa
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA ta fidda sabon jadawalin matsayin ƙasashe a ƙwallon ƙafa. Kamar yadda jadawalin ya nuna,…
Read More » -
AFCON 2025: CAF ta dakatar da Kocin Kasar Tanzania.
Hukumar ƙwallon ƙafa ta CAF, ta dakatar da mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ƙasar Tanzania, Adel Amrouche, tsawon wasanni…
Read More » -
Venezuela ta bayyana adadin jami’an tsaron ta da Amurka ta hallaka.
Rundunar Sojin Venezuela ta gudanar da jana’izar sojojin ta da suka rasa rayukan su sakamakon harin da ƙasar Amurka ta…
Read More » -
An bayyana sunan Alkalin wasan da zai jagoranci wasan Najeriya da Algeriya
Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afrika CAF, ta ayyana sunan alkalin wasan da zai jagoranci wasan da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta…
Read More » -
Antoine Semenyo zai bar Bournemouth zuwa Manchester City.
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester City ta cika sharruddan sayen dan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bournemouth, Dan ƙasar Ghana,…
Read More » -
Kiraye-kirayen cewa na ajiye takara cin amanar ƴan Najeriya ne – Atiku
Tsohon Mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, ya yi gargaɗi kan kiraye-kirayen da ake yi masa na ya ajiye takara a…
Read More » -
Za mu baza jamai’anmu don samar wa Najeriya zaman lafiya’
Babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Waidi Shaibu, ya ce sojojin ƙasar za su yi duk mai yiwuwa…
Read More »