LabaraiWasanni

Laporta yayi murabus daga shugabancin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona.

Shugaban ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Joan Laporta, yayi murabus daga mukamin sa.

A wata sanarwar da ƙungiyar ta fitar ta bayyana cewa, Joan Laporta, yayi murabus ne domin samun damar sake tsayawa takara kamar yadda sashi na 24 na ƙundin tsarin gudanarwar ƙungiyar ya tanada.

A cewar rohotannni baya ga Joan Laporta, da dama daga cikin ƙunshi kwamitin gudanarwa ƙungiyar sun yi murabus abinda ke nuni da cewa zasu shiga sabon zaɓen shugabancin ƙungiyar da za’a gabatar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button