Kasuwanci
-
Ana fargabar samun ƙarancin Man Fetur a Najeriya.
Wata taƙaddama tsakanin ƙungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas na Najeriya NUPENG da kuma kamfanin matatan man ta Dangote,…
Read More » -
2026: Sai da lambar shaidar biyan haraji za’a bude asusun banki a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daga ranar 1 ga watan Janairun shekara mai zuwa, wajibi ne ga dukkanin mai don…
Read More » -
NNPCL ya kara rage kuɗin Man fetur.
A karo na biyu cikin mako guda, Kamfanin Man fetur na Najeriya NNPCL ya sanar da kara rage kuɗin litar…
Read More » -
Da wuya a iya gyara matatun man fetur ɗin Najeriya – inji Dangote.
Fitattacen attajiri mamallakin shugaban gungun kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya shawarci gwamnatin tarayya da ta daina barnatar da kuɗin…
Read More » -
Tsadar Abinci: Gwamnonin Najeriya sun sha alwashin samar da kyakkyawar yanayin kasuwanci.
Gwamnonin Najeriya 36, sun bayyana aniyarsu na samar da kyakkyawar yanayin kasuwanci ta hanyar saukaka haraji kamar yadda yake ƙunshi…
Read More » -
Farashin kaya na cigaba da sauka a Najeriya.
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya (NBS) ta c e hauhawar farashin kaya ya sauka a cikin watan Faburairun bana. Sanarwar da…
Read More » -
Farashin kayan abinci ya sake sauka a kasuwannin arewacin Najeriya
Biyo bayan hauhawar farashin kayan abinci na tsawon lokaci da Najeriya ta yi fama da shi, a ƴan kwanakin nan…
Read More » -
Shin ko ka san Ƙasashe da kuɗin Najeriya ya fi nasu daraja, ga biyar daga ciki..
Duk da lalacewar darajar kuɗin Naira da ake amfani da ita a Najeriya, akwai kuɗin ƙasashen da Naira tafi daraja.…
Read More » -
CBN yayi kari akan haraji cirar kuɗi a na’urar ATM
Babban bankin Najeriya CBN yayi kari akan harajin da ake karba wajen masu amfani da na’urar ATM a yayin cirar…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya ta musanta batun ƙarin kuɗin lantarki
Gwamnatin Najeriya ta musanta rahotannin da ke nuna cewa tana da aniyar ƙara kuɗin wutar lantarki cikin watanni masu zuwa.…
Read More »