Labarai

Venezuela ta bayyana adadin jami’an tsaron ta da Amurka ta hallaka.

Rundunar Sojin Venezuela ta gudanar da jana’izar sojojin ta da suka rasa rayukan su sakamakon harin da ƙasar Amurka ta kai da nufin kama shugaban ƙasar, Nicolas Maduro.

A cewar sanarwar da gwamnatin ƙasar ta Venezuela ta fitar, jami’an ta dari 100 suka rasa rayukansu yayin da wasu fiye da dari suka samun raunuka, a yayin harin na Amurka.

Haka kuma, gwamnatin ƙasar ta Venezuela ta tabbatar da cewa shugaban ƙasar Nicolas Maduro da matar sa Cilia Flores, sub samu raunuka a yayin harin.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button