Wasanni
-
Laporta yayi murabus daga shugabancin ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona.
Shugaban ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona, Joan Laporta, yayi murabus daga mukamin sa. A wata sanarwar da ƙungiyar ta fitar…
Read More » -
CAF za ta ɗage gasar AFCON na 2027
Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) na duba yiwuwar ɗage Gasar Kofin Nahiyar Afirka da aka shirya gabatarwa a shekarar…
Read More » -
FIFA za tayi hukunci kan korafin da Najeriya ta shigar akan DR Congo.
Ana sa ran a cikin wata mai zuwa na Fabrairu, hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya za ta yanke hukunci akan…
Read More » -
FIFA ta fidda jadawalin matsayin ƙasashen duniya a ƙwallon ƙafa
Hukumar ƙwallon ƙafa ta duniya FIFA ta fidda sabon jadawalin matsayin ƙasashe a ƙwallon ƙafa. Kamar yadda jadawalin ya nuna,…
Read More » -
AFCON 2025: CAF ta dakatar da Kocin Kasar Tanzania.
Hukumar ƙwallon ƙafa ta CAF, ta dakatar da mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ƙasar Tanzania, Adel Amrouche, tsawon wasanni…
Read More » -
An bayyana sunan Alkalin wasan da zai jagoranci wasan Najeriya da Algeriya
Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Afrika CAF, ta ayyana sunan alkalin wasan da zai jagoranci wasan da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta…
Read More » -
Antoine Semenyo zai bar Bournemouth zuwa Manchester City.
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Manchester City ta cika sharruddan sayen dan wasan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bournemouth, Dan ƙasar Ghana,…
Read More » -
Messi ya bayyana shakku kan halartar gasar cin kofin duniya na ƙwallon ƙafa.
Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa na duniya, dan ƙasar Argentina, Lionel Messi, ya bayyana shakku kan ko zai iya wakiltar…
Read More » -
Dalilin da ya sa ban gayyace Neymar da Rodrygo – Inji Ancelotti
Mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafan ƙasar Brazil, Carlos Ancelotti ya bayyana dalilan da ya sa ba’a ga sunayen fitattun…
Read More » -
Ku biya ni albashi na, kafin ku sallame ni – inji Kocin Super Eagles, Eric Chelle.
Mai horar da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Super Eagles, Eric Chelle, ya bayyana cewa ya kamata hukumar ƙwallon ƙafa ta…
Read More »