Lafiya
-
Za’a samu karin masu ɗauke da cutar kansa a duniya zuwa sama da miliyan 30 nan da shekara ta 2030.
Wani sabon rahoto kan cutar kansa ya yi hasashen cewa nan da shekarar 2050 mutum miliyan 30 da rabi za…
Read More » -
WHO ta musanta ikirarin alakanta cutar galahanga da maganin Paracetamol
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta musanta ikirarin da shugaban Amurka Donald Trump ya yi cewa shan maganin zazzaɓi na…
Read More » -
Mutane miliyan 3,700,000 na fuskantar barazanar yunwa a yankin arewa maso gabas.
Ƙungiyar agaji ta ICRC ta bayyana cewar akwai yiwuwar fuskantar matsalar yunwa a arewa maso gabashin Najeriya sakamakon tashin hankalin…
Read More » -
WHO ta buƙaci Isra’ila ta saki ma’aikacinta da aka kama a Gaza
Shugaban Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ya bukaci Isra’ila ta saki wani ma’aikacin hukumar da ya ce sojojin Isra’ila sun…
Read More » -
Donald Trump na fama da lalurar jijiyoyin jini – a cewar Fadar White House.
Fadar shugaban Amurka ta White House ta sanar cewa Shugaban Donald Trump na fama da wata matsananciyar cutar jijiya. Hakan…
Read More » -
WHO ta amince da wani sabon maganin kariyar kamuwa da HIV
Hukumar lafiya ta duniya WHO ta amince da wani allura da ake yi sau biyu a shekara mai suna Lenacapavir…
Read More » -
Mutane 886 ake zaton sun kamu da kwalara a Najeriya – NCDC
Hukumar yaƙi da cututtuka masu yaɗuwa ta Najeriya, NCDC ta ce kimanin mutane 14 suka rasa rayukansu sakamakon cutar kwalara…
Read More » -
Shirin Amurka na dakatar da tallafi na haifar da koma baya – WHO
Shugaban hukumar lafiya ta duniya ya ce dakatar da ba da tallafi ga ƙasashen duniya da gwamnatin Trump ta yi…
Read More » -
Wani mutum ya banka wa matarsa wuta bayan zarginta da cin amana.
Jami’an tsaro sun Kama wani mutum da ke zaune a yankin Abagana sake karamar hukumar Njikoka dake jihar Anambra, wanda…
Read More » -
Matar Ekweremadu ta koma Najeriya bayan kamalla zaman gidan gyaran hali a Burtaniya
Matar tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Ike Ekweremadu, Madam Beatrice Ekweremadu, ta koma Najeriya bayan sakinta daga kurkuku…
Read More »