Tattalin Arziki
-
Ana fargabar samun ƙarancin Man Fetur a Najeriya.
Wata taƙaddama tsakanin ƙungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas na Najeriya NUPENG da kuma kamfanin matatan man ta Dangote,…
Read More » -
2026: Sai da lambar shaidar biyan haraji za’a bude asusun banki a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daga ranar 1 ga watan Janairun shekara mai zuwa, wajibi ne ga dukkanin mai don…
Read More » -
Miliyoyin ƴan Najeriya cikin talauci – Falana
Fitaccen lauyan nan a Najeriya mai kare haƙƙin bil adama, Femi Falana ya caccaki manufofin tattalin arzikin Shugaba Bola Tinubu…
Read More » -
NNPCL ya kara rage kuɗin Man fetur.
A karo na biyu cikin mako guda, Kamfanin Man fetur na Najeriya NNPCL ya sanar da kara rage kuɗin litar…
Read More » -
Da wuya a iya gyara matatun man fetur ɗin Najeriya – inji Dangote.
Fitattacen attajiri mamallakin shugaban gungun kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote, ya shawarci gwamnatin tarayya da ta daina barnatar da kuɗin…
Read More » -
Tsadar Abinci: Gwamnonin Najeriya sun sha alwashin samar da kyakkyawar yanayin kasuwanci.
Gwamnonin Najeriya 36, sun bayyana aniyarsu na samar da kyakkyawar yanayin kasuwanci ta hanyar saukaka haraji kamar yadda yake ƙunshi…
Read More » -
Tallafin man fetur hanya ce ta sace kuɗin al’umma – tsohon shugaban EFCC, Bawa.
Tsohon Shugaban Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya, EFCC, Abdulrasheed Bawa, ya bayyana yadda aka yi amfani…
Read More » -
Tattalin arziƙin Najeriya ya haɓɓaka fiye da yadda ake tsammani – a cewar Bankin Duniya
Bankin Duniya ya ce tattalin arzikin Najeriya ya haɓɓaka fiye da kowanne lokaci cikin shekara goma da ta gabata, sakamakon…
Read More » -
Farashin kaya na cigaba da sauka a Najeriya.
Hukumar ƙididdiga ta Najeriya (NBS) ta c e hauhawar farashin kaya ya sauka a cikin watan Faburairun bana. Sanarwar da…
Read More » -
Farashin kayan abinci ya sake sauka a kasuwannin arewacin Najeriya
Biyo bayan hauhawar farashin kayan abinci na tsawon lokaci da Najeriya ta yi fama da shi, a ƴan kwanakin nan…
Read More »