Tattalin Arziki
-
Shin ko ka san Ƙasashe da kuɗin Najeriya ya fi nasu daraja, ga biyar daga ciki..
Duk da lalacewar darajar kuɗin Naira da ake amfani da ita a Najeriya, akwai kuɗin ƙasashen da Naira tafi daraja.…
Read More » -
CBN yayi kari akan haraji cirar kuɗi a na’urar ATM
Babban bankin Najeriya CBN yayi kari akan harajin da ake karba wajen masu amfani da na’urar ATM a yayin cirar…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya ta musanta batun ƙarin kuɗin lantarki
Gwamnatin Najeriya ta musanta rahotannin da ke nuna cewa tana da aniyar ƙara kuɗin wutar lantarki cikin watanni masu zuwa.…
Read More » -
Sokoto: Gobara Ta Lakume Daruruwan Shaguna A Kasuwar ‘Yan Katako
Wata gobara da ta tashi a kasuwar ‘Yan Katako da ke jihar Sokoto ta lakume shaguna sama da 500. Wutar…
Read More » -
WHO ta buƙaci Amurka ta janye ƙudurin ficewa daga cikinta
Hukumar lafiya ta duniya, WHO ta yi kira ga Amurka da ta janye ƙudurinta da ficewa daga cikin harkokin hukumar.…
Read More » -
Sabuwar dokar haraji za ta fara aiki a watan Yuli
Shugaban kwamitin gyare-gyaren haraji ta Najeriya, Taiwo Oyedele, ya ce ƙudurin haraji da ke gaban majalisar ƙasar zai zama doka…
Read More » -
Anyi kira ga gwamnatin tarayya da ta karfafa shirin ta na tallafawa manoma
Shugaban bankin raya kasashen nahiyar Afrika,(AfDB), Dr. Akinwumi Adesina yayi kira ga gwamnatin tarayyar Najeriya da ta kara himma bisa…
Read More » -
EFCC ta bankaɗo makarantar koyar da zambar intanet ta Yahoo-Yahoo
Hukumar yaƙi da rashawa ta Najeriya (EFCC) ta ce ta kama mutum 25 waɗanda take zargin masu damfara ne ta…
Read More » -
Tinubu ya yaba wa gwamnonin Najeriya bisa amincewa da ƙudurin haraji
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya yaba wa ƙungiyar gwamnonin Najeriya saboda amincewar da suka yi da ƙudurin yin gyara…
Read More » -
Gwamnatin Najeriya za ta miƙa kula da lantarki ga jihohi
Hukumar kula da harkokin lantarki a Najeriya, ta ce ta fara yunƙurin miƙa ragamar aikin kula da harkokin wutar lantarki…
Read More »