Trump
-
Labarai
Amurka ta soke fiye da kashi 80 na shirye shiryen hukumar USAID
An soke mafi yawancin shirye-shiryen Hukumar Raya Ƙasashe ta Amurka (USAID) baya makwanni shida ana gudanar da bincike, kamar yadda…
Read More » -
Labarai
Shirin Amurka na dakatar da tallafi na haifar da koma baya – WHO
Shugaban hukumar lafiya ta duniya ya ce dakatar da ba da tallafi ga ƙasashen duniya da gwamnatin Trump ta yi…
Read More » -
Labarai
Firaministan Indiya ya isa Amurka don ganawa da Trump
Firaministan Indiya Narendra Modi ya isa Washintong domin ganawa da Donald Trump yayin da ake tsaka da nuna damuwa kan…
Read More » -
Labarai
Netanyahu ya gode wa Trump kan sanya wa kotun ICC takunkumi
Firaministan Isra’ila Benjamin Netanyahu ya gode wa Donald Trump kan matakin da ya auka na sanya wa kotun hukunta manyan…
Read More » -
Labarai
Trump ya dakatar da ma’aikatan da ke kula da masu neman jinsi ɗaya
Shugaba Donald Trump na Amurka ya bayar da umarnin dakatar da dukanin ma’aikatan tarayya da ke aiki a ƙarƙashin shirye-shiryen…
Read More » -
Labarai
WHO ta buƙaci Amurka ta janye ƙudurin ficewa daga cikinta
Hukumar lafiya ta duniya, WHO ta yi kira ga Amurka da ta janye ƙudurinta da ficewa daga cikin harkokin hukumar.…
Read More » -
Labarai
SERAP ta buƙaci Trump ya mayar wa Najeriya kadarorinta da aka ɓoye a ƙasarsa.
Ƙungiyar SERAP mai rajin yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci zaɓaɓɓen shugaban Amurka, Donald Trump ya gaggauta zaƙulowa…
Read More » -
Labarai
Tsananin sanyi ya sa za a yi bikin rantsar da Trump a cikin ɗakiDonald Trump
Za a mayar da bikin rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban Amurka – wanda za a yi a ranar…
Read More » -
Labarai
Alƙali ya yanke wa Trump hukuncin sallama ba tare da wani sharaɗi ba.
Alƙalin da ke yi wa zaɓaɓɓen Shugaban Amurka Donald Trump shari’a kan ba da toshiyar baki ga wata ‘yar fim…
Read More » -
Labarai
Ya Kamata Hamas Ta Gaggauta Sako Wadanda Ta Kama – Trump
Zababben shugaban Amurka Donald Trump ya jaddada cewa dole ne a kammala yarjejeniyar sako mutane kusan 100 Da Hamas ta…
Read More »